12 Mayu 2026 - 13:55
Source: ABNA24
Taron: Ci Gaban Tafarkin Jagororin Juyin Juya Hali Da Jagorancin Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'I + Hotuna

Taron Nazari Da Bitar Littafin "Ci Gaban Tafarkin Jagororin Juyin Juya Hali Biyu Da Jagorancin Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i"

A safiyar yau, Talata (12 ga May 2026), dakin taro na Majalisar Ahlul Bait (a.s.) ta duniya da ke birnin Qom ya karbi bakuncin taron da mai taken nazari da bitar littafin "Ci Gaban Tafarkin Jagororin Juyin Juya Hali Biyu Da Jagorancin Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i" (Allah ya tsawaita rayuwarsa) – littfin da ke Magana akan sanin Mutum da Amsa ga Shubuhohi tare da halartar wasu masana da fitattun mutane.

Hotuna: Hamid Abidi

…………………………………………

Your Comment

You are replying to: .
captcha